IQNA - Zahran Mamdani, sabon magajin gari n New York, ya bayyana a cikin wani sako bayan ya lashe zaben cewa New York ba za ta sake zama birni inda wasu ke amfani da ƙiyayyar Musulunci don lashe zaben ba.
Lambar Labari: 3494147 Ranar Watsawa : 2025/11/05
IQNA - Dangane da harin da shugaban Amurka Donald Trump ya kai a baya-bayan nan, magajin birnin Landan Sadiq Khan ya bayyana shi a matsayin "mai nuna wariyar launin fata, son zuciya da kyamar addinin Islama" ya kuma ce shugaban na Amurka yana da hannu wajen kai masa hari da birnin Landan.
Lambar Labari: 3493927 Ranar Watsawa : 2025/09/25
Tehran (IQNA) An kaddamar da Masallaci da cibiyar muslunci ta Abergavenny da Islamic Center a Wales, UK tare da halartar magajin gari .
Lambar Labari: 3486685 Ranar Watsawa : 2021/12/14